Zauran Kainuwa | Daga Maishiryawa | Hotona | Tallace-tallace | Hanyoyi

KAINUWA MOTION IMAGE

Sannun da zuwa

wannan kanfani yafara shirya fina-fine a shekara ta 1993 yafara shirya fim mai suna Anci Moriyar Ganga 1/2 sannan kuma suka shirya karamci. bayan nan kuma suka shirya zulumi sannan kuma jalli sannan kuma riba. wannan kamfani yasamu daukaka tafanni daban-daban.

webmaster@kainuwa.itgo.com

Shariff Aminu

zainab takasance mai biyayya da tasi'u kwatsam mahaifiyarsa tace sai ya auru yar kawatta saka makon rashin haifuwarta .........to amma sai Allah bai bata haihuwarba sai watace tazo daga baya tasamu haifuwar wadda tarasa ranta sanadiyar .................

Sadiyya Gyale.

Shahararriyar yarwasa


more@roseflowers.com

jalli

labarin wata yarin yace wadda ta sadaukar da rayurata akan rashin lafiyar mahaifinta...................can kuma yaro Alhaji yanacan yanacin duniya sakamakon.............

Karamci

wani yarone mai sun karya da burga kwatsam sai yahadu dawata yarin ya yar gidan masu hali



KAINUWA MOTION IMAGE