Sannun da zuwa
wannan kanfani yafara shirya fina-fine a shekara ta 1993 yafara shirya fim mai suna Anci Moriyar Ganga 1/2 sannan kuma suka shirya karamci. bayan nan kuma suka shirya zulumi sannan kuma jalli sannan kuma riba. wannan kamfani yasamu daukaka tafanni daban-daban.
webmaster@kainuwa.itgo.com
Shariff Aminu
zainab takasance mai biyayya da tasi'u kwatsam mahaifiyarsa tace sai ya auru yar kawatta saka makon rashin haifuwarta .........to amma sai Allah bai bata haihuwarba sai watace tazo daga baya tasamu haifuwar wadda tarasa ranta sanadiyar .................